14138 | The Cyber Hymnal#14139 | 14140 |
Text: | Jama'ar 'Dan Allah, Ku Taru |
Author: | John F. Wade |
Tune: | ADESTE FIDELES |
Composer: | John Francis Wade, circa 1743 |
Media: | MIDI file |
1 Jama’ar Ɗan Allah, Ku Taru ku yi murna,
Ku taru, ku taru a Baitalahmi.
Zo mu gaishe shi, Sarkin mala’iku.
Korus:
Mu yi masa sujada, mu yi masa sujada,
Mu yi masa sujada, Mai Centonmu.
2 Zo dai ku gan shi, jariri marar ƙarfi,
Yesu Ɗan Allah ne Madauwami.
Aka haife shi, ba a halicce shi ba. [Korus]
3 Rundunan Sama, yi ta rera waƙa,
Can cikin Sama ku ke yabonsa,
Yabo ga Allah, yabo kuwa ga Ɗansa. [Korus]
4 I, Ubangiji, kai ne mu ke yabo
Gaisuwa mai gaskiya mu ke yi maka.
Kai, Kalmar Allah, cike da alheri. [Korus]
Text Information | |
---|---|
First Line: | Jama’ar Ɗan Allah, Ku Taru ku yi murna |
Title: | Jama'ar 'Dan Allah, Ku Taru |
Latin Title: | Adeste fideles |
Author: | John F. Wade (circa 1743) |
Refrain First Line: | Mu yi masa sujada, mu yi masa sujada |
Language: | Hausa |
Copyright: | Public Domain |
Tune Information | |
---|---|
Name: | ADESTE FIDELES |
Composer: | John Francis Wade, circa 1743 (circa 1743) |
Key: | G Major or modal |
Copyright: | Public Domain |
Media | |
---|---|
Adobe Acrobat image: | |
MIDI file: | MIDI |
Noteworthy Composer score: | Noteworthy Composer Score |