14137 | The Cyber Hymnal#14138 | 14139 |
Text: | Daa, Mala'Iku Ke Shaida |
Author: | James Montgomery |
Tune: | REGENT SQUARE |
Composer: | Henry Thomas Smart |
Media: | MIDI file |
1 Daa, mala’iku ke shaidar
Haihuwar Yesu Mai Ceto.
Ji labarin farinciki
Wanda shi ke dominku.
Korus:
Zo, ku yi masa sujada
Shi Sarkin Sarakuna.
2 Makiyaya suna tsaron
Garkensu da daren nan.
Haske ne ya kewaye su,
Aka shaida musu ma. [Korus]
3 Masu hikima na duniya
Bar zurfin tunaninku
Nemi ceto wurin Yesu,
Kuna jin labarinsa. [Korus]
5 Sarakuna, talakawa
Malamai, almajirai
Mazaje da mata duka,
Tsofaffi da jarirai. [Korus]
Text Information | |
---|---|
First Line: | Daa, mala’iku ke shaidar |
Title: | Daa, Mala'Iku Ke Shaida |
English Title: | Angels from the realms of glory |
Author: | James Montgomery (1816) |
Refrain First Line: | Zo, ku yi masa sujada |
Meter: | 87.87.87 |
Language: | Hausa |
Copyright: | Public Domain |
Tune Information | |
---|---|
Name: | REGENT SQUARE |
Composer: | Henry Thomas Smart (1867) |
Key: | B♭ Major |
Copyright: | Public Domain |
Media | |
---|---|
Adobe Acrobat image: | |
MIDI file: | MIDI |
Noteworthy Composer score: | Noteworthy Composer Score |